21 Mayu 2024 - 18:15
Bidiyon | Yadda Al'ummar Birnin Sun Suka Tarbi Gazawar Shugaban Ƙasa A birnin Qum

A cikin babban tarba da al'ummar jama'a mara adadi da suka gudanar a birnin ga Shahidan hidima wa Al'umma shugaban ƙasar Iran da abokan shahadarsa.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: 'yan sa'o'i kadan za'a dawo da Gawar shugaban shahidan Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi zuwa birnin Tehran daga birnin Qum.